Primary4 Hausa Scheme of Work
Primary 4 Hausa scheme of work is designed to immerse young learners in the rich and vibrant Hausa language and culture. Through engaging lessons, students will develop skills in speaking, reading, and writing Hausa, while also exploring Hausa traditions, folklore, and customs. By the end of the year, students will have a deeper appreciation for the Hausa heritage and a stronger connection to their cultural roots.
Primary4 Hausa Scheme of Work Download
Stay Informed: Know Your Responsibilities as an Educator
Download the Lagos State Unified Scheme of Work for Primary4 Hausa below.

Primary 4 First Term Scheme of Work for Hausa Language
| Hausa Scheme of Work for Primary/Basic 4 | ||
| CLASS | Primary/Basic 4 | |
| SUBJECT | Hausa | |
| TERM | First Term | |
| WEEK | TOPICS | Learning Objectives |
| 1 | Kidaya/Bita | 1) Fadar alkaluman kidaya daga 51-100. 2) karanta kidaya 3) Tantance alkaluman |
| 2 | Gajerun wakoki | 1) karanta waka 2) Rera waka (malam ko kaset ) 3) Ba da ma”anar muhimman kalmomi |
| 3 | Insha”in baka | 1) manar insha”in bakar 2)Kawo bayanai ko labarai wadanda ke da tambayoyi a karshe |
| 4 | Fara Koyon Katidoyim rubutu | 1) Tantance Manya da kananan haruffa 2) Bakaken Hausa (manyan da kanana bakake 3) Wasulan Hausa (manya da Kananan wasula |
| 5 | Wuraren da ake amfani da manya bakake | Muhimman wuraren da ake fara rubutawa da manya bakak su re kamar haka: – Farko Magana -Surnan littati -Bayan alamar tamba a |
| 6 | Abinci Hausawa | 1) Bayanin ire iren abincin Hausawa 2) Bayanin muhimacin abincin mai gina jiki |
| 7 | HUTU DA JARRABAWA DA NA RAWB AJALI NA UKU | |
| Cigaba da abincin Hausawa | 1) Rabe-Raben abincin hausawa 2) Gina jimloli da abincin 3) Abincin da ake sha | |
| 9 | Aikatawa | 1)ma’anar aikatawa 2) misalign aikatawa (20, tafi ci, sha…) 3)gina jimlohin da aikatawa |
| 10 | Labarin kasar hausawa (bayajida ) | (1) labarin bayaida (2)hausa bakwai (3) hausa banza bakwai |
| 11 | Bita | |
| 12 | Jarrabawa | |
Primary 4 Second Term Scheme of Work for Hausa Language
| CLASS | Primary/Basic 4 | |
| SUBJECT | Hausa | |
| TERM | Second Term | |
| WEEK | TOPICS | Learning Objectives |
| 1 | Bita akan Duka ayyuka Ajala na daya | 1) sunna yi amsa da jarrabawa 2) yara rubuta amsa acikin litafi ku |
| 2 | Garbat ar da auna fahimt a | 1) Karranta labirin a bayyan 2) bayinnin mutiman kalmoni Karanta tamborin labarin musali -Cuter kaja, -Muhimmanci ilmi mata |
| 3 | Garjeer un Was a nin kwaik wayo | 1) karante wasu wasu wassanin litafi 2) bad a masalin was an -me ake da gini -wasan na ja je – asha ruwa-ruwa -mai kiriniya -in shiga daki -auren gida sharu yak are -sai, sai, sai, sai |
| 4 | Fara ka ido in rubutu | 1) tantace mayan da kannanin harufa 2) bayannan muhallan mayya da kananan harrufanni |
| 5 | -kacici -kacici | 1) baba na daka kemu na waje 2) yarinya gidan mu kullum wanka 3) na fashe daya, na ga biyu 4) na yi haka ban ga shi ba |
| 6 | Karrant a daga littafin yara | Karrant a daga littafin -fita da sabon kalmoni -gina jimloli da sabuwan kalmoni |
| 7 | Launi | 1) fadi sinay n l aunnuka -ja, fari, rawaya, shudi kasa, baki |
| 8 | Gina gumpu n jimloli | rubuta gumtu jimloli -ina da jaka – ga dogon yaro -ba ni ruwa -na je kano iya -ina son kudi da sauransu |
| 9 | Bita akan Kidaya(51-1000 | 1) Fadar alkaluman kidaya daga 51-100. 2) Tantance alkaluman daga 51-100. |
| 10 | BITA | |
| 11-12 | JARRABAWA | |
Primary 4 Third Term Scheme of Work for Hausa Language
| CLASS | Primary/Basic 4 | |
| SUBJECT | Hausa | |
| TERM | Third Term | |
| TOPICS | Learning Objectives | |
| 1 | Bita a kan duka ayyuka ajaila biyu | -Tantance alfaluma kidaya daga 70-100 -kawo bayanai ko labarai wadanda ked a tambayayi a karshe |
| 2 | Karin magna da Managanun Azanci | 1)Bayyana Kam Magana da maganganun azanci 2) Jerin Karin magna da mananganum azanci 3) Misalin anfari da Karin Magana da maganganum azanci |
| 3 | Tufafin Hausawa | (1)Tufafin maza: riga, wando, Yar Shara jamfa, gare, alkyyabba kafta (2) Tufafin mata: Zani Kallabi gyale, dan tofi, siket |
| 4 | Sanao’in Hausawa. | Bayanin Sanao’in Hausawa misali noma sda Kira, da Kwo gina, saka, da saransu -Dogaro da kai -samer dsa abinci -Tsare mutuncI |
| 5 | Aure | 1 )Bayanin aure 2) Bayanin matakan Yin aure a takaice Misali: – Nema -Bayaruwa -Daurin aure -Biki |
| 6 | Ci gaba da aure | A) Ire-iren aure Misali: Auren Sadaka Auren Tilaz Aure banza Aure Soyayya B Muhimmanci aure |
| 7 | HUTU DA JARRABAWAR DA NA RAWB AJALI NA UKU | |
| 8 | Suna | -Ma’anar Suna -Ire-iren Suna Misalji- Sunayen mutun-Ali, Jumai, – Sunayen dabbobi-Karr-All, Jumai, -Sunayen Abubuwa-Rula, dasta, Fensir -Sunayen wuri-Kano, Dairo, Kaduna |
| 9 | Rama kun Mako | Ramakun mako -Lahadi -Litini -Talata -Laraba -Alhanis -Jumaa -Asaba |
| 10 | Bita | |
| 11-12 | Jarrabawa | |

I realy benefit with this draft god bless you